December 05, 2017

Fitaccen jarumin finafinan Bollywood Shashi Kapoor ya mutu

Fitaccen 'dan wasan finafinai na Bollywood Shashi Kapoor ya mutu da yammacin Litinin a wani Asibiti a Mumbai na kasar India.

'Dan shekara 79 Shashi Kapoor ya yi fama da cutar koda kafin rasuwarsa a Asibitin  Kokilaben Hospital kamar yadda Dr Ram Narain ya sanar.

Kapoor ya yi fice matuka a fagen finafinan India kamar  "Jab jab Phool Khile" (Lokacin da hure ya wadata), "Awara" (Tan tasha), da "Kabhi Kabhie" (Wani sa'ili), haka zalika Duniya ba za ta mance da irin kyakkyawan kallo da iya kashe ido na Kapoor ba.
**************************************** Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com **************************************** Kana son ka yi flashing ko ka cire makulli watau security na wayar ka? ka zo SENIORA TECH a OLUMBO PLAZA yamma da Gidan Wazirin Gwandu kan titin Ahmadu Bello a garin Birnin Kebbi. Shago Lamba 51 hawa na sama.
  • Facebook Comments
  • Facebook Comments

0 comments:

Post a Comment

Rubuta ra ayin ka

Item Reviewed: Fitaccen jarumin finafinan Bollywood Shashi Kapoor ya mutu Rating: 5 Reviewed By: Isyaku Garba
Koma Sama