An daura auren 'yan madigo 'yan asalin kasar Ghana (Hotuna)

Wasu hotuna da ke zagayawa a shafukan yanar gizo sun nuna cewa an daura auren wadansu Mata guda biyu masoya juna 'yan madigo a kasar Holland. Za ka iya ganin matan sanye da tufafin Aure a cikin wani Mujami'a inda aka gudanar da biki da ba'a gayyaci jama'a da yawa ba.Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com *** GURBIN TALLA *** Kana son ka yi flashing ko ka cire makulli watau security na wayar ka? ka zo SENIORA TECH a OLUMBO PLAZA yamma da Gidan Wazirin Gwandu kan titin Ahmadu Bello a garin Birnin Kebbi. Shago Lamba 51 hawa na sama.
An daura auren 'yan madigo 'yan asalin kasar Ghana (Hotuna) An daura auren 'yan madigo 'yan asalin kasar Ghana (Hotuna) Reviewed by on December 14, 2017 Rating: 5

ISYAKU TV

Powered by Blogger.