An daura auren diyar Abdullahi Muslim a B-kebbi

A yau Juma'a aka daura auren diyan Abdullahi Umar Faruk Muslim ga angon ta Faruku Shehu Binji akan sadaki naira dubu hamsin a gidansa da ke unguwar shiyar Fada a garin Birnin kebbi.

Auddu'ar daurin auren ya sami halarcin Mataimakin Gwamnan jihar Kebbi Alh.Samaila Yombe Dabai, Sanata Adamu Aliero, Mai tsawatawa na Majalisar Wakilai na tarayya Alhassan Ado Doguwa da sauran manyan baki da jama'a Musulmi masu fatan alhairi.


Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com *** GURBIN TALLA *** Kana son ka yi flashing ko ka cire makulli watau security na wayar ka? ka zo SENIORA TECH a OLUMBO PLAZA yamma da Gidan Wazirin Gwandu kan titin Ahmadu Bello a garin Birnin Kebbi. Shago Lamba 51 hawa na sama.

Post a Comment

RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI

Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN