An ba dalibai kyautan Awaki sakamakon cin lamba 1 a jarabawa

A jihar Anambra wata Makaranta ta ba wasu 'dalibai kyautan Awaki sakamakon kwazo da suka nuna ta hanyar kasancewa a matsayi na daya a sakamakon jarabawa a ajin su na Makarantar.

An gudanar da bikin mika kyautukan Awakin ga daliban ne a St. Paul’s Catholic Church, Egbeana Ezeawule na Nibo a jihar ta Anambra.

Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com *** GURBIN TALLA *** Kana son ka yi flashing ko ka cire makulli watau security na wayar ka? ka zo SENIORA TECH a OLUMBO PLAZA yamma da Gidan Wazirin Gwandu kan titin Ahmadu Bello a garin Birnin Kebbi. Shago Lamba 51 hawa na sama.
An ba dalibai kyautan Awaki sakamakon cin lamba 1 a jarabawa An ba dalibai kyautan Awaki sakamakon cin lamba 1 a jarabawa Reviewed by on December 20, 2017 Rating: 5

ISYAKU TV

Powered by Blogger.