Allah ya yi wa Alh. Muhammadu Sani Jega (kwamishina) rasuwa

Daga Adamu Attahiru |

INNA LILLAHI WA INNAA ILAIHI RAJI'UN.
cikin jimami da Alhini nike, sanar daku rasuwar, Alhaji Muhammadu Sani Jega wanda aka fi sani da kwamishina kuma Uba ga Najjashi Jega garkuwan Sen. Aleiru,
Za'a yi sallar jana'iza a Tsohuwar Babbar asibitin Jega
Da karfe 2:30 na rana
A yau dinnan 12/12/2917.
Allah ya jikan sa da Rahama.
Ga lambar Najjashi domin yi masa ta'aziyya 08038149995

Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com *** GURBIN TALLA *** Kana son ka yi flashing ko ka cire makulli watau security na wayar ka? ka zo SENIORA TECH a OLUMBO PLAZA yamma da Gidan Wazirin Gwandu kan titin Ahmadu Bello a garin Birnin Kebbi. Shago Lamba 51 hawa na sama.
Allah ya yi wa Alh. Muhammadu Sani Jega (kwamishina) rasuwa Allah ya yi wa Alh. Muhammadu Sani Jega (kwamishina) rasuwa Reviewed by on December 12, 2017 Rating: 5

ISYAKU TV

Powered by Blogger.