Abun mamaki 'yansanda sun kama barawo mai kafa daya (Hotuna)

Jakar tamu ta magori ta leka kasar Ivory Coast inda ta samo mana wani labari mai ban tausayi da ban haushi a gefe daya saboda 'yansanda ne a kasar suka kama wani barawo Quattara Moussa dan shekara 28 a  Port-Bouet Jean Foot mai kafa daya bayan daya daga cikin wadanda ya yi ma sata ya gane shi.

Wani abun mamaki shine yadda aka sami wasu bindigogin hannu Pistol guda biyu a hannun wannan 'dan talikin.
 Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com *** GURBIN TALLA *** Kana son ka yi flashing ko ka cire makulli watau security na wayar ka? ka zo SENIORA TECH a OLUMBO PLAZA yamma da Gidan Wazirin Gwandu kan titin Ahmadu Bello a garin Birnin Kebbi. Shago Lamba 51 hawa na sama.
Abun mamaki 'yansanda sun kama barawo mai kafa daya (Hotuna) Abun mamaki 'yansanda sun kama barawo mai kafa daya (Hotuna) Reviewed by on December 18, 2017 Rating: 5

ISYAKU TV

Powered by Blogger.