• Labaran yau

  Zaben gata ! An raba abinci ga masu kada kuri'a gabanin zaben Anambra (Hotuna)

  Gabanin zaben Gwamnan jihar Anambra a jihar ta Anambra, an ga wata jam'iya tana raba wa wadanda ke shirin kada kuri'a abinci a takeaway a filin taro na Illo Abito wanda ke Nsugbe na jihar Anambara.

  Rahotanni da ke fitowa daga yankin sun nuna cewa ana kokarin a shawo kan jama'a domin su fito su kada kuri'un su a zaben.   Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Zaben gata ! An raba abinci ga masu kada kuri'a gabanin zaben Anambra (Hotuna) Rating: 5 Reviewed By: Isyaku Garba
  Koma Sama