Yaro 'dan shekara 5 da ke taimaka wa mahaifinsa gyara babur (Hotuna)

Aba wani yaro ne 'dan shekara 5 da ke taimaka wa mahaifinsa wajen gyaran babur a birnin Makurdi. Yanzu haka wannan yaro yana aji daya na Framare a Von Felly Primary School, High Level da ke garin na Makurdi babban birnin jihar Benue.

Mahaifin yaron mai suna Mr. Daniel ya ce shi yana da yakinin cewa nan gaba 'dansa zai shafe masa hawaye domin a nasa harsashe sakamakon basira da yaron yake nunawa a wajen aiki shakka babu yaron zai zama wani abu nan gaba a rayuwarsa.
Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com Kana son ka yi flashing ko ka cire makulli watau security na wayar ka? ka zo SENIORA TECH a OLUMBO PLAZA yamma da Gidan Wazirin Gwandu kan titin Ahmadu Bello a garin Birnin Kebbi. Shago Lamba 51 hawa na sama.
Yaro 'dan shekara 5 da ke taimaka wa mahaifinsa gyara babur (Hotuna) Yaro 'dan shekara 5 da ke taimaka wa mahaifinsa gyara babur (Hotuna) Reviewed by on November 28, 2017 Rating: 5

ISYAKU TV

Powered by Blogger.