• Labaran yau

  Yarinya 'yar shekara 11 ta haifi jariri bayan 'dan uwanta ya yi mata ciki (Hotuna)

  Wannan uwa yarinya ce 'yar shekara 11 da 'dan kanin mahaifinta ya yi mata ciki ta haifi jariri. Wannan yarinya ko uwa tana cikin koshin lafiya tare da jaririn ta a Asibiti.   **************************************** Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com **************************************** Kana son ka yi flashing ko ka cire makulli watau security na wayar ka? ka zo SENIORA TECH a OLUMBO PLAZA yamma da Gidan Wazirin Gwandu kan titin Ahmadu Bello a garin Birnin Kebbi. Shago Lamba 51 hawa na sama.
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Yarinya 'yar shekara 11 ta haifi jariri bayan 'dan uwanta ya yi mata ciki (Hotuna) Rating: 5 Reviewed By: Isyaku Garba
  Koma Sama