• Labaran yau

  Yadda yaro 'dan shekara 13 ya kashe mesa shi kadai (Hotuna)

  Wani yaro dan shekara 13 mai suna  Ifeanacho a garin Amankpu na karamar hukumar Mgbakwu na Arewa ya kashe wani katon maciji da adda. Bajintar wannan yaro abun mamaki ne ganin jarumtar da Ifeanacho ya nuna inda ya jajirce har ya kashe wannan maciji shi kadai.
  Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Yadda yaro 'dan shekara 13 ya kashe mesa shi kadai (Hotuna) Rating: 5 Reviewed By: Isyaku Garba
  Koma Sama