Yadda matashi ya kashe uwa da 'dan ta domin ta ki ta yi zina da shi (Hotuna)

 'Yan sanda a kasar Thailand sun kama wani mutum bayan ya kashe wata mata da 'dan ta kafin ya jefar da gawakin su a karkashin wata gada a gundumar Narathiwat’s Rangae.

Rahotanni sun nuna cewa wata mata mai suna Bismee Salong 'yar shekara 27 da diyar ta Moo sun nemi mafaka a gidan wani matashi mai suna  Hasan Jehha domin su kwana yayin da suke kokarin tsere wa tashin hankali da ke gudana a kauyensu da suka baro.

Marmakin Hasan ya taimaka wa matar sai ya nemi ya yi lalata da ita a tsakiyar dare kuma matar ta ki ta yarda, sakamakon haka Hasan ya kashe ta da 'dan ta.

Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
Yadda matashi ya kashe uwa da 'dan ta domin ta ki ta yi zina da shi (Hotuna) Yadda matashi ya kashe uwa da 'dan ta domin ta ki ta yi zina da shi (Hotuna) Reviewed by on November 14, 2017 Rating: 5

No comments:

Rubuta ra ayin ka

ISYAKU TV

Powered by Blogger.