November 17, 2017

Tsohuwa ta yi wa 'dan ta wankan tsarki domin zai je Kano daga Portharcourt - (Hotuna)

Wadannan hotunan wata Tsohuwa ce daga birnin Portharcourt tana yi wa 'dan ta addu'a kan zai tafi Kano cewa ya je lafiya ya dawo lafiya.

Tsohuwar wacce ta tsufa ainun ta wanke kan 'dan ta da ruwa da ta ce masu tsarki ne da tafin kafafunsa kafin ta kammala addu'ar.

Kalli hotuna a kasa:

Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
  • Facebook Comments
  • Facebook Comments

0 comments:

Post a Comment

Rubuta ra ayin ka

Item Reviewed: Tsohuwa ta yi wa 'dan ta wankan tsarki domin zai je Kano daga Portharcourt - (Hotuna) Rating: 5 Reviewed By: Isyaku Garba
Koma Sama