Soja sun ja 'dansanda zuwa bariki bayan ya doke soja da gindin bindiga

An sami wata 'yar hatsaniya tsakanin soji da wani 'dansanda a mahadar hanya ta Otigba da ke birnin Enegu yau da safe bayan an yi zargin cewa wani 'dansanda ya yi amfani da gidin bindigar sa ya doki wani soja bisa zargin saba wa ka'idar wutar bayar da hannu.

Bayanai sun nuna cewa sakamakon haka wasu sojoji suka kawo ma sojan dauki inda suka cukukume 'dansandan yayin da suke kokarin shiga da shi barikinsu na runduna ta 82 wanda ke kusa da wajen da lamarin ya faru.

Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com Kana son ka yi flashing ko ka cire makulli watau security na wayar ka? ka zo SENIORA TECH a OLUMBO PLAZA yamma da Gidan Wazirin Gwandu kan titin Ahmadu Bello a garin Birnin Kebbi. Shago Lamba 51 hawa na sama.
Soja sun ja 'dansanda zuwa bariki bayan ya doke soja da gindin bindiga Soja sun ja 'dansanda zuwa bariki bayan ya doke soja da gindin bindiga Reviewed by on November 28, 2017 Rating: 5

ISYAKU TV

Powered by Blogger.