Shugaba Robert Mugabe ya yi murabus daga shugabancin Zimbabwe

Wani rahotu da ya fito daga kasar Zimbabwe ya nuna cewa daga karshe dai a yau Talata shugaban kasar Zimbabwe Robert Mugabe ya sauka daga karagar mulkin kasar lamari da ya kawo karshen mulkinsa na shekara 37 a kasar.

Sanarwar haka ya fito ne daga hannun kakakin Majalisar kasar.

Ku kasance tare da mu domin karin bayani.....

Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
Shugaba Robert Mugabe ya yi murabus daga shugabancin Zimbabwe Shugaba Robert Mugabe ya yi murabus daga shugabancin Zimbabwe Reviewed by on November 21, 2017 Rating: 5

ISYAKU TV

Powered by Blogger.