November 24, 2017

Saurayi ya kashe abokinsa bayan ya daba masa wuka a Zamfara

Wani matashi ya rasa ransa bayan abokinsa ya daba masa wuka yayin da suke fada a garin Gusau na jihar Zamfara ranar Laraba.

Rahotanni sun nuna cewa an kama wanda yayi kisan kuma aka mika shi ga jami'an tsaro yayin da aka adana gawar wanda aka kashe a dakin ajiye gawa Asibiti.

Babu wani bayani akan musabbabin wannan fada.
 


 Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
  • Facebook Comments
  • Facebook Comments

0 comments:

Post a Comment

Rubuta ra ayin ka

Item Reviewed: Saurayi ya kashe abokinsa bayan ya daba masa wuka a Zamfara Rating: 5 Reviewed By: Isyaku Garba
Koma Sama