NSCDC ta gurfanar da matashi gaban Kotu bisa zargin yi wa 'yar shekara 5 fyade (Bidiyo)

Rundunar tsaro ta NSCDC  a jihar Kebbi ta gurfanar da wani matashi mai suna Umar Lawali Argungu dan shekara 32 a gaban babban Kotun Majestare da ke garin Birnin kebbi bisa zargin yi wa wata yarinya 'yar shekara 5 fyade a garin Argungu.
NSCDC ta kama wadanda suka yi wa 'yar shekara 5 fyade suka yi luwadi da yayanta a Argungu
Wanda ake zargin bai amsa laifinsa ba a gaban Kotu kuma bisa wannan dalili Kotu ta adana wanda Ake tuhuman a gidan Yari har sai ranar 8 ga watan Disamba 2017 domin ci gaba da shari'ar.


Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com

Bidiyo: Mallakin www.libertytvradio.com
NSCDC ta gurfanar da matashi gaban Kotu bisa zargin yi wa 'yar shekara 5 fyade (Bidiyo) NSCDC ta gurfanar da matashi gaban Kotu bisa zargin yi wa 'yar shekara 5 fyade (Bidiyo) Reviewed by on November 09, 2017 Rating: 5

No comments:

Rubuta ra ayin ka

ISYAKU TV

Powered by Blogger.