Mata 5 sun sha bulala bayan an daure su a itace bisa zargin maita

Mazauna wani kauye da suka harzuka a kasar India saboda suna zargin wasu mata guda biyar da Maita sun daure matan dukanin su guda biyar a wani itace a tsakiyar kauyen kuma suka yi masu mugun  duka da bulala.

Lamarin ya faru a kauyen Madhupur a arewa maso gabas na kasar India kimanin kilomita 100 daga iyakar kasar Bangladesh.

'Yansanda basu san da lamarin ba sai lokacin da hutunan bidiyo suka baiyana yadda lamarin ya faru.


 Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
Mata 5 sun sha bulala bayan an daure su a itace bisa zargin maita Mata 5 sun sha bulala bayan an daure su a itace bisa zargin maita Reviewed by on November 08, 2017 Rating: 5

No comments:

Rubuta ra ayin ka

ISYAKU TV

Powered by Blogger.