Lebarori da dama sun raunata sakamakon hatsarin wata babban mota

Wata babban Mota makare da buhuhuwan hatsi da lebarori ta yi hatsari yayin da take kokarin zagayawa a randabawal na Kwalejin Ilimi da ke Gombe sai motar ta kwace wa direban, yanayi da ya sa motar ta dinga watsar da buhuhuwa da mutane da ke ciki.

Babu wanda ya rasa ransa sakamakon hatsarin amma mutane da dama sun jikata yayin da wasu suka sami munanan raunuka.Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
Lebarori da dama sun raunata sakamakon hatsarin wata babban mota Lebarori da dama sun raunata sakamakon hatsarin wata babban mota Reviewed by on November 16, 2017 Rating: 5

No comments:

Rubuta ra ayin ka

ISYAKU TV

Powered by Blogger.