Keke da ke aiki da hasken rana za su fara aiki a Najeriya (Hotuna)

Wani Kamfani mai suna Oldang International Limited ya kaddamar da fara sayar da wasu kekuna wadda za su dinga amfani da hasken rana marmakin man fetur ko gas ranar Lahadi a garin Lagos.

Shugaban Kamfanin Mr. Olubunmi Oluwadare ya ce sannu a hankali wadannan Keke za su maye gurbin sauran Keke da ke amfani da man fetur a fadin Najeriya.

Keken suna dauke da tasar da ke dauko hasken rana kuma ya sarrafa shi zuwa karfin fasaha da zai sarrafa injin yayi tafiya. Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
Keke da ke aiki da hasken rana za su fara aiki a Najeriya (Hotuna) Keke da ke aiki da hasken rana za su fara aiki a Najeriya (Hotuna) Reviewed by on November 03, 2017 Rating: 5

No comments:

Rubuta ra ayin ka

ISYAKU TV

Powered by Blogger.