Kalli yadda ta kasance da wani kato da ya yi shigan mata (Hotuna)

Ash sha ! aikin banza duwawu ga namiji inji mata !.Wani hoto ne jakar tamu ta magori ta samo mana daga wani kauye da ake kira Shanu a karamar hukumar Bosso na jihar Neja inda aka nuna wani kato da yayi shigan mata .

Shi dai wannan kato ya saka rigan nono guda 6 da pant na mata guda 3.Bayan da asirinsa ya tonu,an zagaya da shi a cikin kauyen domin jama'a su gani.

Kalli hotuna:

Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
Kalli yadda ta kasance da wani kato da ya yi shigan mata (Hotuna) Kalli yadda ta kasance da wani kato da ya yi shigan mata (Hotuna) Reviewed by on November 10, 2017 Rating: 5

No comments:

Rubuta ra ayin ka

ISYAKU TV

Powered by Blogger.