Kalli yadda aka wulakanta wannan yarinya bayan ta yi sata (Hotuna)

Duk da yake majiyar mu bata tantance inda lamarin ya faru ba kafin mu sako maku wadannan hotunan amma majiyar ta shaida mana cewa yarinyar da ta bayyana a wannan hotunan ta yi sata ne kafin a yi mata wulakanci da kake gani a cikin hotunan.

 Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
Kalli yadda aka wulakanta wannan yarinya bayan ta yi sata (Hotuna) Kalli yadda aka wulakanta wannan yarinya bayan ta yi sata (Hotuna) Reviewed by on November 20, 2017 Rating: 5

No comments:

Rubuta ra ayin ka

ISYAKU TV

Powered by Blogger.