Kalli Masallacin da tashin bom ya kashe mutum 50 a Mubi (Hotuna)

Wannan hotunan Masallacin da yaro 'dan kunar bakin wake ya tayar da bom da ya kashe mutum 50 kenan a unguwar Kunu Arha da ke Mubi na jihar Adamawa da misalin karfe 5:20 lokacin Sallar Asuba ranar Talata.


 Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
Kalli Masallacin da tashin bom ya kashe mutum 50 a Mubi (Hotuna) Kalli Masallacin da tashin bom ya kashe mutum 50 a Mubi (Hotuna) Reviewed by on November 21, 2017 Rating: 5

ISYAKU TV

Powered by Blogger.