Kalli maciji da wannan matashi ya kashe (Hotuna)

Wani matashi tare da taimakon wasu samari sun kashe wani katon mesa a garin Benin na jihar Edo yau bayan sun ga macijin a yankin su .Matasan sun kashe macjin ta hanyar jifa da duwatsu har ya mutu.
Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
Kalli maciji da wannan matashi ya kashe (Hotuna) Kalli maciji da wannan matashi ya kashe (Hotuna) Reviewed by on November 19, 2017 Rating: 5

ISYAKU TV

Powered by Blogger.