November 18, 2017

Kalli jariri da uwa ta zubar da cikinsa ta jefa a gwata

An tsinci wani jariri da aka jefar a cikin wani gwata a unguwar Television a jiahar Kaduna.Shi dai wannan jariri da ake kyautata zaton mahaifiyar sa ta zubar da jikin ne an same shi ne a mace  cikin gwatan .

Wasu kananan yara da ke wasa ne suka gano jaririn da suka ce bebin roba ne , amma da wani babban yaro ya dauko jaririn sai aka shaida cewa jariri ne 'dan adam.

Wani Likita mazauni unguwar ya ce yaron 'dan kimanin wata 7 da Mako 2 ne kafin mahaifiyarsa ta zubar da cikin kuma har yanzu ba'a gane ko wace ba.

Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
  • Facebook Comments
  • Facebook Comments

0 comments:

Post a Comment

Rubuta ra ayin ka

Item Reviewed: Kalli jariri da uwa ta zubar da cikinsa ta jefa a gwata Rating: 5 Reviewed By: Isyaku Garba
Koma Sama