November 21, 2017

Kalli abin da aka gani bayan soja sun bindige dan ta'adda a gidansa (Hotuna)

Rahotanni daga jihar Rivers sun nuna cewa jami'an sintiri na hadin guiwa sun kashe tsohon babban 'dan kungiyar masu tayar da kayan baya a yankin Niger Delta mai suna Don Wanny a gidansa na miliyoyin naira a garin Aligwu na karamar hukumar Ogba-Egbema-Ndoni.

An kashe Don Wanny ne da daren ranar 19 ga watan Nowamba 2017 a gidansa.

Jami'ai sun gano bindigogi da albarusai da dama hadi da kwarangwam na kan mutane guda 10 da sauran ababen aikata laifi da dama.

Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
  • Facebook Comments
  • Facebook Comments

0 comments:

Post a Comment

Rubuta ra ayin ka

Item Reviewed: Kalli abin da aka gani bayan soja sun bindige dan ta'adda a gidansa (Hotuna) Rating: 5 Reviewed By: Isyaku Garba
Koma Sama