November 21, 2017

Gwamnan jihar Osun ya kalubalanci wanda ya ki ya tashi ya gaishe shi

Wani abin dariya ya gudana a Aeron Hotel and Suits da ke garin Osogbo tsakanin Gwamna Ogbeni Rauf Aregbesola da wani mutum Bashorun Adekanola Desmond Abiodun yayin da Gwamna Aragbesola ya isa wajen taron saikowa ya mike tsaye amma Boshorun ya ki ya tashi tsaye.

Hakan ya janyo hankalin Gwamna Aregbesola inda ya fuskanci mutumin ya ce masa "Malam baka kyauta ba nine Gwamnan wannan jiha" sai Boshorun ya shaida masa cewa ai dama ina son ka 'dandana abin da jama'ar jihar ke ji ne musamman Ma'aikata,'yan fansho da 'dalibai.

Yanzu wa ke da laifi Gwamna Aregbesola ko Boshorun ?

Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
  • Facebook Comments
  • Facebook Comments

0 comments:

Post a Comment

Rubuta ra ayin ka

Item Reviewed: Gwamnan jihar Osun ya kalubalanci wanda ya ki ya tashi ya gaishe shi Rating: 5 Reviewed By: Isyaku Garba
Koma Sama