Budurwa 'yar kabilar Igbo ta Musulunta,ta ce Musulunci ya zauna daran a kasar Igbo (Hotuna)

Wata 'yar kabilar Igbo Aishat Obi ta Musulunta daga kiristanci zuwa addnin Musulunci.Aishat ta ce karbar Musulunci yana da sauki amma koyon addini yana bukatar lokaci da hakuri.

Aishat ta kara da cewa Musulunci ya sami gindin zama a kasar Igbo kamar yadda kowane addini ya sami gindin zama a yankin tun kaka da kakanni.

Ta kuma roki 'yan uwanta Musulmi 'yan asalin kabilar Igbo akan su jure kuma su dinga karatu tare da neman karin sani dangane da addinin Musulunci.
 Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
Budurwa 'yar kabilar Igbo ta Musulunta,ta ce Musulunci ya zauna daran a kasar Igbo (Hotuna) Budurwa 'yar kabilar Igbo ta Musulunta,ta ce Musulunci ya zauna daran a kasar Igbo (Hotuna) Reviewed by on November 02, 2017 Rating: 5

No comments:

Rubuta ra ayin ka

ISYAKU TV

Powered by Blogger.