Ana cigiyar wannan mata bisa zargin satan yara 2 (Hotuna)


Wani rahotu daga jihar Edo ya nuna cewa ana zargin wata mata mai suna  Irabor Ivie Favour da yin sata da ya shafi kayan shaye-shaye, na'urorin kida da sauti, da kudi daga bisani kuma ta arce da wasu kananan yara watau Empress da Felicity ranar Talata 31 ga watan Oktoba 2017.

Bayanai sun nuna cewa ana rokon jama'a su kai rahotu idan sun ga wannan mata a gurin 'yansanda ko hukumar National Agency for Prohibition of Trafficking in Persons (NAPTIP) .

Babu wani cikakken bayani daga hukumar 'yansanda.


Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
Ana cigiyar wannan mata bisa zargin satan yara 2 (Hotuna) Ana cigiyar wannan mata bisa zargin satan yara 2 (Hotuna) Reviewed by on November 12, 2017 Rating: 5

No comments:

Rubuta ra ayin ka

ISYAKU TV

Powered by Blogger.