November 19, 2017

An tsinci gawar da aka daure hannaye,aka daure kafafu da dutse aka jefa a cikin rafi

Mazauna garin Orama Etiti na jihar Anambra sun wayi gari cikin mamakin ganin gawar wani mutum da ba'a shaida ko waye ba kawo yanzu a wani rafi bayan an daure hannayensa kuma aka daure kafafunsa da wani dutse kafin aka jefa shi a cikin rafin.

Wannan ya faru ne gabanin zaben Gwamna da ake gudanarwa ranar Asabar a fadin jihar ta Anambra .

Babu wani bayani daga mahukunta dangane da lamarin kawo yanzu.


Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
  • Facebook Comments
  • Facebook Comments

0 comments:

Post a Comment

Rubuta ra ayin ka

Item Reviewed: An tsinci gawar da aka daure hannaye,aka daure kafafu da dutse aka jefa a cikin rafi Rating: 5 Reviewed By: Isyaku Garba
Koma Sama