An kama fitattun barayi da ke fashi da babur (Hotuna)

Rundunar 'yansanda na jihar Imo ta kama wasu 'yan fashi da suka shahara wajen yi wa jama'a fashi ta hanyar yin amfani da babura musamman a yamkin Awo-Omamma da Mgbidi na jihar Imo.

Kalli hotuna a kasa:
Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
An kama fitattun barayi da ke fashi da babur (Hotuna) An kama fitattun barayi da ke fashi da babur (Hotuna) Reviewed by on November 06, 2017 Rating: 5

No comments:

Rubuta ra ayin ka

ISYAKU TV

Powered by Blogger.