Ziyarar Shugaba Buhari a kasar Turkiyya (Hotuna)

Shugaba Muhammadu Buhari ya kai ziyarar aiki a kasar Turkiyya ranar Alhamis inda ya ziyarci kabarin tunawa da wanda ya kafa kasar Turkiyya  Mustafa Kemal Ataturk kuma ya ajiye huranni a kabarinsa domin ban girma da tunawa da shi a katafaren fadar tarihi kafin ya zarce ya gan shugaban Turkiyya Recep Tayyip Erdogan a fadar shugaban kasa.

Shugabannin biyu sun tattauna akan ababe da dama da suke da muhimmanci wajen kara dankon zumunci da tattalin arzikin kasashen biyu.
 Ga masu shawara,aiko labari ko korafi ku rubuto zuwa isyakulabari@gmail.com Kaunace mu a Facebook https://www.facebook.com/isyakuweb Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
Ziyarar Shugaba Buhari a kasar Turkiyya (Hotuna) Ziyarar Shugaba Buhari a kasar Turkiyya (Hotuna) Reviewed by on October 19, 2017 Rating: 5

ISYAKU TV

Powered by Blogger.