Yarinya ta kashe kawun ta bayan ya yi kokarin yi mata fyade'Yansanda a jihar Enegu sun kama wata yarinya mai suna Tina Rebecca Sunday bisa zargin kashe Kawun ta.

Ana zargin Tina 'yar shekara 22 da kashe kawunta ne bayan ya yi kokarin ya yi mata fyade a wani kangon gida a independence layout a cikin birnin Enugu.

Shi dai wanda Tina ta kashe mai suna Friday Matthew dan shekara 48 Kawun Tina ne kuma lamarin ya faru ne yammacin ranar Talata

Ga masu shawara,aiko labari ko korafi ku rubuto zuwa isyakulabari@gmail.com Kaunace mu a Facebook https://www.facebook.com/isyakuweb Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
Yarinya ta kashe kawun ta bayan ya yi kokarin yi mata fyade Yarinya ta kashe kawun ta bayan ya yi kokarin yi mata fyade Reviewed by on October 29, 2017 Rating: 5

ISYAKU TV

Powered by Blogger.