'Yar shekara 13 da aka turo ta yi aikin kwadago a Kano daga Ibadan

A wani lamari mai ban tausayi, 'yansanda a cikin birnin Kano sun tsinci wata yarinya 'yar shekara 13 mai suna Fatima tana gararanba a cikin birnin na Kano wacce tace Iyayenta ne suka turo ta Kano domin ta yi aiki a wani gidan abinci domin a dinga aika masu da kudin abinci .

Yanzu haka dai 'yansandan sun mika wannan yarinyar ga wani shugaban Al'umman Yarbawa a cikin birnin Kano.

Ga masu shawara,aiko labari ko korafi ku rubuto zuwa isyakulabari@gmail.com Kaunace mu a Facebook https://www.facebook.com/isyakuweb Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
'Yar shekara 13 da aka turo ta yi aikin kwadago a Kano daga Ibadan 'Yar shekara 13 da aka turo ta yi aikin kwadago a Kano daga Ibadan Reviewed by on October 27, 2017 Rating: 5

ISYAKU TV

Ku dakace mu
Powered by Blogger.