'Yan mata sun roki Gwamnati ta sama masu mazan aure

Wasu 'yan mata a Maiduguri babban birnin jihar Borno sun koka tare da rokon Gwamnatin jihar Borno ta kowo masu dauki ta hanyar sama masu Mazan aure.

Matan sun ce su dai sun gaji da zama babu aure, sakamakon haka suke rokon Gwamnatin jihar ta Borno ta rungumi irin tsarin da jihar Kano ta yi inda ta Aurar da Mata da dama karkashin wani shiri da ya samar da damar Auratar da Maza da Mata marasa galihu.

Ga masu shawara,aiko labari ko korafi ku rubuto zuwa isyakulabari@gmail.com Kaunace mu a Facebook https://www.facebook.com/isyakuweb Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
'Yan mata sun roki Gwamnati ta sama masu mazan aure 'Yan mata sun roki Gwamnati ta sama masu mazan aure Reviewed by on October 22, 2017 Rating: 5

No comments:

Rubuta ra ayin ka

ISYAKU TV

Powered by Blogger.