• Labaran yau

  October 11, 2017

  'Yan fashi sun yi awon gaba da motar da ta dauko kudi daga banki

  Da sanyi safiyar Talata 'yan fashi da makami sun bi wata mota kirar Hilux Utility wadda take dauke da kudi suka yi awon gaba da motar bayan sun buda wuta da bindigogi kusa da filin wasannani na kasa da kasa na Godswill Akpabio akan hanyar Abak zuwa Uyo na jihar Akwa Ibom.

  An garzaya Asibiti da wadanda aka raunata kawo yanzu.
  Ga masu shawara,aiko labari ko korafi ku rubuto zuwa isyakulabari@gmail.com Kaunace mu a Facebook https://www.facebook.com/isyakuweb Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com

  Hoto: nationalhelm 
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: 'Yan fashi sun yi awon gaba da motar da ta dauko kudi daga banki Rating: 5 Reviewed By: Isyaku Garba
  Koma Sama