Yadda Budurwa sanye da bente ta tsayar da motoci domin ta dauki hotuna (Hotuna)

Abin kamar a Fim,wata budurwa sanye da 'dan bente da rigar nono shiga da ake kira Bikini a Turance ta haura kan titi a unguwar Adeogun axis na Victoria Island a garin Lagos inda ta tilasta motoci da ababen hawa suka tsaya cak saboda a dauke ta hotuna.

Abin ya ba kowa mamakin ganin irin yadda wannan yarinya ta aikata irin wannan abin da ba kasafai aka faye samu ba a garin na Lagos.

Amma babban tambaya a nan ita ce dokar Najeriya ta lamunci irin abin da wannan Budurwar ta yi akan titin garin Lagos ?.


Ga masu shawara,aiko labari ko korafi ku rubuto zuwa isyakulabari@gmail.com Kaunace mu a Facebook https://www.facebook.com/isyakuweb Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
Yadda Budurwa sanye da bente ta tsayar da motoci domin ta dauki hotuna (Hotuna) Yadda Budurwa sanye da bente ta tsayar da motoci domin ta dauki hotuna (Hotuna) Reviewed by on October 19, 2017 Rating: 5

ISYAKU TV

Ku dakace mu
Powered by Blogger.