• Labaran yau

  October 17, 2017

  Tankar man fetur ta kama da wuta a gidan mai yayin da take juye mai

  Wata mota tankar daukan man fetur ta kama da wuta a cikin wani gidan mai a garin Bauchi yayin da take juye man fetur.

  Lamarin ya haifar da rudani kafin jami'an kwana-kwana na kashe gobara su shawo kan gobarar.   Ga masu shawara,aiko labari ko korafi ku rubuto zuwa isyakulabari@gmail.com Kaunace mu a Facebook https://www.facebook.com/isyakuweb Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Tankar man fetur ta kama da wuta a gidan mai yayin da take juye mai Rating: 5 Reviewed By: Isyaku Garba
  Koma Sama