Soyayya da 'dan gidan yari: Ganduroba ta kashe kan ta bayan hotuna sun bayyana

A kasar Afrika ta kudu wata Ganduroba da take aiki a sansanin gyara halaye na Losperfontein Correctional Centre ta kashe kanta bayan wusu hotuna sun bayyana a shafukan yanar gizo wadda suka fallasa soyayya tsakaninta da wani 'dan gidan yari wadda ke tsare a gurin da take aiki.


Gandurubar ta kashe kanta ne ranar Litinin lokacin da ta tabbatar da hotunan soyayyar ta da 'dan gidan yarin sun bayyana a yanar gizo.

Hukumomi na gudanar da bincike akan sakaci da ya bari har aka dauki irin wanan hoton da kuma yadda 'dan gidan yarin ya kai ga soyayya da Gandurobar.


Ga masu shawara,aiko labari ko korafi ku rubuto zuwa isyakulabari@gmail.com Kaunace mu a Facebook https://www.facebook.com/isyakuweb Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
Soyayya da 'dan gidan yari: Ganduroba ta kashe kan ta bayan hotuna sun bayyana Soyayya da 'dan gidan yari: Ganduroba ta kashe kan ta bayan hotuna sun bayyana Reviewed by on October 18, 2017 Rating: 5

ISYAKU TV

SANARWA

Seniora Tech tana sanar da jama'a cewa ta koma TAUSHI PLAZA shago mai lamba 50 a hawa na sama yamma da gidan Wazirin Gwandu. Ahmadu Belloy way,Birnin kebbi, jihar Kebbi.
Tuntube mu domin Flashing, cire security na waya ko neman sani game da yanar gizo da sauransu.
Ko ka kira 08087645001
Powered by Blogger.