Soji sun kama 'yan fashi da barayin mai

Rundunar Sojin Najeriya tayi ikirarin samun nassara akan masu fasa bututun mai da wasu bata gari a yankin Niger Delta mako daya bayan ta kaddamar da shirinta na operation crocodile smile na 2 wadda yasa Sojin suka shiga sako-sako na daji domin fuskantar masu aikata laifuka.

A cewar rundunar,ta kama masu fasa bututun mai, da masu tone mai ba tare da izini ba da kuma wasu 'yan fashi da makami duka a yayin da rundunar ke gudanar da aikinta.
 Ga masu shawara,aiko labari ko korafi ku rubuto zuwa isyakulabari@gmail.com Kaunace mu a Facebook https://www.facebook.com/isyakuweb Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
Soji sun kama 'yan fashi da barayin mai Soji sun kama 'yan fashi da barayin mai Reviewed by Isyaku Garba on October 25, 2017 Rating: 5

No comments:

Rubuta ra ayin ka

Powered by Blogger.