Soji sun halaka 'yan boko haram a Sambisa

Sojin Najeriya sun yi nassarar halaka gungun 'yan kungiyar boko haram tare da tarwatsa su a ci gaba da kai samame da sukeyi a cikin dajin Sambisa a jihar Borno.

Murna ya kaure a tsakanin Sojin bisa nassarar da suka yi na halaka da dama daga cikin 'yan boko haram lamarin da ya sa sauran yan kungiyar suka ranta na kare ranar Talata.Ga masu shawara,aiko labari ko korafi ku rubuto zuwa isyakulabari@gmail.com Kaunace mu a Facebook https://www.facebook.com/isyakuweb Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
Soji sun halaka 'yan boko haram a Sambisa Soji sun halaka 'yan boko haram a Sambisa Reviewed by on October 24, 2017 Rating: 5

No comments:

Rubuta ra ayin ka

ISYAKU TV

Powered by Blogger.