Mumunar hatsarin mota ya auku akan hanyar Owerri-Onitsha (Hotuna)

Mumunar hatsarin mota ya auku akan hanyar Owerri-Onitsha ranar Litinin 16 Oktoba 2017 a jihar Imo wadda ya shafi wasu manyan motoci masu daukan kaya a wajen Dutsen Njaba.

Tuni ma'aikatan taimako na gaggawa suka halara inda suka gabatar da taimako ga wadanda suka jikata,wasu kuma aka garzaya da su Asibiti da gaggawa.

Mutum biyu ne aka tabbatar sun mutu nan take yayin da wasu suka sami munanan raunuka.






Ga masu shawara,aiko labari ko korafi ku rubuto zuwa isyakulabari@gmail.com Kaunace mu a Facebook https://www.facebook.com/isyakuweb Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com

Post a Comment

RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI

Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN