Matar aure da wani mutum sun mutu bayan sun yi zina a cikin mota

Mazauna unguwar Ogba a birnin Lagos sun tashi cikin mamakin ganin yadda aka sami gawakin wani mutum da wata mata tsirara a cikin wata mota a gefen titi dukkan su a mace.

Ganau ba jiyau ba yace "An paka motar a gefen hanya kuma injin na motar yana aiki haka zalika AC na motar yana aiki kuma matar ta mike a yanayi na jiran mutumin ya hau ta shi kuma yana rike da al'aurar shi amma dukkansu a mace".

Majiyar ta kara da cewa "Akwai zobe a nannun mutumin alama da ke nuwawa a addinin Kirista cewa yana da aure yayin da ita matar aka shaida cewa tana da aure har da yara hudu"

An ga jami'an 'yansanda a gurin da lamarin ya faru suna gudanar da bincike.

Ga masu shawara,aiko labari ko korafi ku rubuto zuwa isyakulabari@gmail.com Kaunace mu a Facebook https://www.facebook.com/isyakuweb Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
Matar aure da wani mutum sun mutu bayan sun yi zina a cikin mota Matar aure da wani mutum sun mutu bayan sun yi zina a cikin mota Reviewed by on October 30, 2017 Rating: 5

No comments:

Rubuta ra ayin ka

ISYAKU TV

Powered by Blogger.