Ku kasance masu dogaro da kai ta yin sana'a - Sarkin Gwandu

Mai martaba Sarkin Gwandu Alhaji  Muhammad Bashar yayi kira ga matasa su zama masu dogaro da kai ta hanyar yin ayyuka da zai bunkasa rayuwarsu da tattalin arzikin jihar Kebbi da Najeriya Basaraken yayi wannan kira ne a karamar hukumar Bagudo ranar Lahadi.

Sarki Muhammad Bashar ya ce shirin bayar da bashi ga manoma na Gwamnatin jiha zai taimaka wajen kawar da talauci a cikin al'umma.

Ya kuma roki al'umma cewa su dinga sayen kayaki da ake yi a cikin gida Najeriya


Ga masu shawara,aiko labari ko korafi ku rubuto zuwa isyakulabari@gmail.com Kaunace mu a Facebook https://www.facebook.com/isyakuweb Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
Ku kasance masu dogaro da kai ta yin sana'a - Sarkin Gwandu Ku kasance masu dogaro da kai ta yin sana'a - Sarkin Gwandu Reviewed by on October 23, 2017 Rating: 5

ISYAKU TV

Ku dakace mu
Powered by Blogger.