Jarirai da aka haifa da cikin su makale da juna (Hotuna)

An haifi wasu jarirai guda biyu da cikin su ya manne tare a Satellite Town na garin Lagos.

Matar wani  Mr Obinna Ugwuoke dan asalin jihar Ebonyi mazauni garin Lagos ce ta haifi tagwayen a wani lamari na tausayawa sakamakon kasancewar mahaifan yaran masu karamin karfi.

Bayanai sun nuna cewa yanzu haka ana tara kudade domin a yi aikin tiyatar da zai kai ga raba cikin wadannan jariran.
Ga masu shawara,aiko labari ko korafi ku rubuto zuwa isyakulabari@gmail.com Kaunace mu a Facebook https://www.facebook.com/isyakuweb Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com

Hoto:nationalhelm 
Jarirai da aka haifa da cikin su makale da juna (Hotuna) Jarirai da aka haifa da cikin su makale da juna (Hotuna) Reviewed by on October 10, 2017 Rating: 5

No comments:

Rubuta ra ayin ka

ISYAKU TV

Powered by Blogger.