Hotuna: Soja ya harbe kwamandan bataliya har lahira

Wani Sojan kasar Cameroon da aka tura domin yaki da boko haram a Bonderi na gundumar Mora a gabacin kasar ya kashe kwamandan Bataliyar garin na Bonderi Captain Ayisi Tsanga daga bisani ya harbe kansa har lahira.

Rahotanni da ke fitowa daga kasar ta Cameroon sun nuna cewa sojan ya aikata laifi ne wadda ya saba wa dokokin soja lamarinda ya sa kwamanda Tsanga ya saka shi a cikin mota ya kaishi bataliya domin a kulle shi amma sai sojan ya karbe bindiga ya harbe Tsanga har lahira.

Babu wani dalili da aka bayar akan musabbabin wannan ibtila'i.
 
Ga masu shawara,aiko labari ko korafi ku rubuto zuwa isyakulabari@gmail.com Kaunace mu a Facebook https://www.facebook.com/isyakuweb Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
Hotuna: Soja ya harbe kwamandan bataliya har lahira Hotuna: Soja ya harbe kwamandan bataliya har lahira Reviewed by on October 06, 2017 Rating: 5

No comments:

Rubuta ra ayin ka

ISYAKU TV

Powered by Blogger.