Hotuna: Mutumin da ya yi kokuwa da mesa mai tsawon kafa 7

Wani mutum dan shekara 37 mai suna Robert Nababan dan garin Indigiri Hilu a gundumar Riau a kasar Indonesia ya ci karo da wani katon mesa da ke kwance akan hanyarsa ta dawowa daga aikin gadi a wani gonar Kwakwa lamarin da yasa Robert yayi kokari domin ya kama mesan sakamakon hakan ya gamu da turjiya daga gurin mesan lamarin da ya kaisu ga kokuwa.

Daga bisani dai Robert ya kashe mesan mai tsawon kafa 7 bayan ya sha munanan cizo daga mesan.

Yanzu haka Robert yana kwance a wani asibiti inda yake jinya akan cizon da mesan yayi masa.

Ga masu shawara,aiko labari ko korafi ku rubuto zuwa isyakulabari@gmail.com Kaunace mu a Facebook https://www.facebook.com/isyakuweb Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
Hotuna: Mutumin da ya yi kokuwa da mesa mai tsawon kafa 7 Hotuna: Mutumin da ya yi kokuwa da mesa mai tsawon kafa 7 Reviewed by on October 04, 2017 Rating: 5

No comments:

Rubuta ra ayin ka

ISYAKU TV

Powered by Blogger.