Hotuna: Matasa sun yi farfesu da naman mesa

Bayanai daga jihar Imo sun nuna cewa wannan mesa ya dade yana janyo wa wata al'umma asarar kaji da agwagi da sauran tsuntsaye har da kananan dabbobi amma dubunsa ya cika bayan wasu matasa sun kamashi kuma suka kashe shi.

Daga bisani sun fede shi kana suka yi farfesu da naman shi wadda a cewar su yana da dandano kamar namar danyen kifi.

Ga masu shawara,aiko labari ko korafi ku rubuto zuwa isyakulabari@gmail.com Kaunace mu a Facebook https://www.facebook.com/isyakuweb Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com

No comments:

Rubuta ra ayin ka