Hotuna: Macen da ta fi yawan gashin jiki a Najeriya

Queen Okafor ita ce mace da ta fi kowace mace yawan gashin jiki a Najeriya,a shafinta na Instagram Queen tace zata aske gashin jikinta domin tana son ta bayyana kamar Mace.Queen ta ce tana da masoya fiye da 100 ko a wannan siffa !!!.👎💙👄😆
Ga masu shawara,aiko labari ko korafi ku rubuto zuwa isyakulabari@gmail.com Kaunace mu a Facebook https://www.facebook.com/isyakuweb Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
Hotuna: Macen da ta fi yawan gashin jiki a Najeriya Hotuna: Macen da ta fi yawan gashin jiki a Najeriya Reviewed by on October 08, 2017 Rating: 5

ISYAKU TV

Powered by Blogger.