Hotuna: Budurwar da ta yanke kunnen wata ita ma an yanke nata kunnen

Yau jakar mu ta magori ta sauka a garin Akipeli na karamar hukumar Ogbia a jihar Bayelsa inda ta samo mana labarin yadda wata budurwa ta cije kunnen wata yarinyar saurayinta wadda ake kira Bright a ranar Laraba 27 ga watan Satumba da misalin karfe 4 na yamma'
Wadda aka fara yanke wa kunne

Ganin lamarinda ya faru 'yan uwan Bright sun kama budurwar ,suka kwantar da ita daga bisani suka samo wuka suka yanke nata kunnen ita ma wai ta ji idan da dadi.

Yanzu haka dukkannin 'yan matan guda biyu suna kwance a Asibiti inda suke karbar magani bayan lamarin ya jefa kauyen cikin rudani.

Wadda ta fara yanke kunnen wata kafin a yanke nata
Ga masu shawara,aiko labari ko korafi ku rubuto zuwa isyakulabari@gmail.com Kaunace mu a Facebook https://www.facebook.com/isyakuweb Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
Hotuna: Budurwar da ta yanke kunnen wata ita ma an yanke nata kunnen Hotuna: Budurwar da ta yanke kunnen wata ita ma an yanke nata kunnen Reviewed by on October 02, 2017 Rating: 5

No comments:

Rubuta ra ayin ka

ISYAKU TV

Powered by Blogger.