Gidan Aliyu Magatakarda Wamakko ya rushe a Sokoto (Hotuna)

Wani sashe na gidan tsohon Gwamnan jihar Sokoto Sanata Aliyu Magatakarda Wamakko ya rushe a unguwar Gawon nama ranar Lahadi 29 ga watan Oktoba. Bayanai sun nuna cewa ana gudanar da gyare gyare a gidan kafn aukuwan lamarin.

Aliyu Wamakko ya yi wa Allah godiya da ya kare lamarin yadda ya kasance ba'a sami rauni balle salwantar rayuwa ba.

Ya kuma roki jama'a su sa rokon Allaha a gaba domin neman kariyar sa.


Tuntube mu ko aiko Labari zuwa isyakulabari@gmail.com Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
Gidan Aliyu Magatakarda Wamakko ya rushe a Sokoto (Hotuna) Gidan Aliyu Magatakarda Wamakko ya rushe a Sokoto (Hotuna) Reviewed by on October 31, 2017 Rating: 5

No comments:

Rubuta ra ayin ka

ISYAKU TV

Powered by Blogger.